DAMBE WARRIORS CIRCUIT FIGHT 15 - FULL EVENT

DAMBE WARRIORS CIRCUIT FIGHT 15 - FULL EVENT

Dambe Warriors

2 дня назад

9,666 Просмотров

Ссылки и html тэги не поддерживаются


Комментарии:

@laminuinjiniyatv3882
@laminuinjiniyatv3882 - 06.08.2024 16:50

Haba Ali wai meyasa kake daga Mai kafa.😔😔?

Ответить
@MukhtarUsman-zl3wh
@MukhtarUsman-zl3wh - 06.08.2024 19:27

Amman me yasa ba a cire Ramadan ba, tunda akacire dogon shamsu saboda yayi rauni?

Ответить
@HalemahSass-jf4iw
@HalemahSass-jf4iw - 06.08.2024 23:15

Ramadan Allah ya baka lfy Kaci GABA da bukun Kan San nata tawa ameen ya Allah

Ответить
@umarabdurrahmanumar5868
@umarabdurrahmanumar5868 - 07.08.2024 02:04

Humm gaskiya ni jamus ne aliyu amma abinda aka yiwa yar mage banji da diba wallahi har idan yadda ku kayi magana akan yadda dambe warios yake kunce dukan fuska shine maki amma naga kum bawa manu weaning amma bansan meyasa ba ko kun canja tsarine ban sani ba duk dacewa kaima naga kamar bakaji dadiba tunda kace yadda alkali yace adai dinga kokarin yin adalci Allah ya temaka amin 😢😢😢😢

Ответить
@nuraddeenabdullahi9559
@nuraddeenabdullahi9559 - 07.08.2024 02:15

seriously those dembe warrior officials are very selfish how comes yar mage lose this game?

Ответить
@nuraddeenabdullahi9559
@nuraddeenabdullahi9559 - 07.08.2024 02:18

tayaya yar mage ache baiyi winning din wasannan ba? idan ba rashin adalchi ba?

wlh harnaji kallon dambe warrior ya fitamun akai tir wlh

Ответить
@SulaimanAbubakarkurdi
@SulaimanAbubakarkurdi - 07.08.2024 02:24

Alasan inayika

Ответить
@babangidadunis1676
@babangidadunis1676 - 07.08.2024 12:08

Gaskiya a yanzu Babu yan dambe masu lafiyar kamar alasan da yahaya tarasa

Ответить
@AbdullashiMuhammad
@AbdullashiMuhammad - 07.08.2024 21:30

Amma gaskiya anzaluncemu a wannan wasan Yar mage yawuce wannan makin dakuka 84 fada wllh

Ответить
@AdamHassan-q2m
@AdamHassan-q2m - 08.08.2024 02:27

Wlh ancuci yar mage 😂

Ответить