Matashiya mai hijabi da ke sana’ar tuƙin mota a Kano

Matashiya mai hijabi da ke sana’ar tuƙin mota a Kano

BBC News Hausa

10 месяцев назад

7,612 Просмотров

Maryam Abubakar wadda ke karatu a jami'ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano ta ce tun da farko Mahaifinta ya ce dole sai ta riƙa sanya hijabi a lokacin gudanar da sana'arta

Тэги:

#Hausa #Nigeria #Niger #News #Africa #Ghana #Mali #BBC #BBC_News #BBC_News_Hausa #Labarai
Ссылки и html тэги не поддерживаются


Комментарии: